Bidiyo. Gwamnati ta sa dokar hana yin Dariya a kasar Korea ta Arewa.

Gwamnatin Korea ta Arewa ta kafa dokar hana yin dariya da shan barasa a kasar ta tsawon kwana 11, saboda mutuwar tsohon shugaban su.

Lallai fa wannan yayi daidai da abinda Bahaushe yake cewa “Allah daya gari banban”. Bugu da kari kuma yayi daidai da abinda ake cewa “Inda ranka kasha kallo”.

Domin kuwa a lokacin da ake tsaka da neman mafita akan garkuwa da mutane da kashe-kashen bayin Allah a Najeriya, su kuma wata kasar suna kafa dokar hana yin Dariya.

Yanzu dai zamu saka muku cikakken wannan labari a faifan bidiyo, Domin kuji yanda al’amarin ya kasance.

Leave a Comment