jarumar Kannywood tai wa Shek Daurawa mummunan raddi akan maganar da yayi akan Farjin Mata.

Wani sabon hargitsi ya kuma bullowa, a sakamakon wata magana da babban malamin Addini Shek Aminu Ibrahim Daurawa yayi, wadda yake cewa gaban mace ko kuma farjin ta, shine mafi munin abu a jikin ta.

To wannan magana dai tayi matukar fusata mutane da dama, musamman mata, kasancewar kai tsaye maganar su ta shafa.

Sai dai shi malamin yana magana ne akan maza, wadanda basuda wani lokaci a rayuwar su, sai lokacin mata, wato harma sun manta da Ubangijin su wanda ya halicce su.

Inda malamin yake jan hankalin maza, akan cewa kar su bari komai ya nisanta su Allah.

To itadai wata jarumar Kannywood, ta kasa hakura akan maganar, inda ta fito a fusace tai wa malamin abinda Bahaushe yake cewa “wankin babban bargo”.

Ga kuma karin bayani nan kasa, inda zakuji bayanin malamin, da kuma mummunan raddin da jarumar ta mayar masa.

1 thought on “jarumar Kannywood tai wa Shek Daurawa mummunan raddi akan maganar da yayi akan Farjin Mata.”

Leave a Comment