Cikakkiyen bidiyon Shek Daurawa, wanda yai magana akan Farjin Mata.

Mun samo muku cikakken bayanin Shek Aminu Ibrahim Daurawa wanda yayi akan gaban mata, ko kuma muce farjin su.

Hakika wannan magana ta Malam ta ja gagarumin cecekuce, domin kuwa shine yasa har wata jarumar Kannywood tasa kwalli a idon ta, ga gaya wa malamin munanan bakaken maganganu.

To shi dai Malam Daurawa a lokacin da yai wannan maganar, ya koro wasu abubuwa ne wandanda suke dauke hankalin mutane daga tunawa da Ubangijin su, a cikin jawabin ne har ya shigo babin abinda ya shafi mata.

Yanzu kuma zamu saka muku cikakken bidiyon, domin hakan ne zai bada dama kowa ya fahimci jawabin da malamin yayi.

Bayan kun gama sauraron cikakken jawabin malamin, zamu dawo muku da martanin da jarumar ta aika masa. Da farko ku fara sauraron Shek Daurawan yanzu.

Yanzu kuma zamu dawo muku da wancen zazzafan martani da jarumar ta mayar wa malamin. Gashi nan a kasa.

1 thought on “Cikakkiyen bidiyon Shek Daurawa, wanda yai magana akan Farjin Mata.”

Leave a Comment