Bidiyo. An kama matashin da ya kwakule idon wani almajiri domin yayi layar bata.

An kama wani matashi a jihar Kano, wanda ake kira Isa Hassan mai shekaru 17 da haihuwa, a bisa zargin kwakulewa wani almajiri ido, saboda wai za’a hada masa layar bata da idon.

Abubuwa marasa dadi kullum sai kara ta’azzara suke a sassan kasar Najeriya, wanda yanzu ma wani abin takaicin ne ya kuma faruwa, wanda ko kadan bashida dadin ji.

Allah sarki, su dai almajirai suna ganin bala’a kala-kala a rayuwar su, duba da cewa basu da gata. Koda an zalunce su babu mai tsaya musu.

Bari kuga bidiyon matashin da ya aikata wannan aika-aika, a yayin da jami’an tsaro suke magana da shi.

1 thought on “Bidiyo. An kama matashin da ya kwakule idon wani almajiri domin yayi layar bata.”

  1. I was extremely pleased to discover this page. I want to to thank you for ones time due to this wonderful read!! I definitely appreciated every part of it and I have you bookmarked to look at new information on your web site.

    Reply

Leave a Comment