Bidiyo: Shek Nuru Khalid shine jagora kuma shugaban yan ta’adda a Najeriya. Inji wani malami.

Ana wata ga wata. Wani malami ya kawo wata sabuwar magana, wadda ta saba da fahimtar yawancin yan Najeriya, Inda malamin yake fada cewa Shek Nuru Khalid shine jagoran yan ta’adda a Arewacin Najeriya.

Hakika mutane sunyi mamakin wannan magana da malamin yayi, domin kuwa kusan kowa yana kallon Shek Khalid a matsayin wani mutum mai yaki akan neman zaman lafiya a kasar ta Nigeria.

Malamin dai yace hanyar da Nura Khalid ya biyo domin neman zaman lafiya, ba itace hanyar da Allah da Manzon Sa sukai umarni abi ba.

Malam mai sukar Nura Khalid ya kawo wasu ayoyi daga cikin Alkur’ani mai girma, wadanda malamin yace sune suke koyar da yanda ake neman zaman lafiya.

Har yanzu dai ana nan anata cecekuce akan wannan magana, inda duniya gaba da ta dauka, anata yawo da zancen.

To yanzu dai bari kuji jawabin wannan malami, daga nan sai kuyi alkalanci, aka cewa tsakanin sa da Nura Khalid wanene take akan daidai? Ga bidiyon nan a kasa.

Yanzu kuma daga karshe, ga wani dan gajeran bidiyo a kasa na Shek Nuru Khalid, wanda zai kara dora ku a hanya wajen yin alkalancin.

1 thought on “Bidiyo: Shek Nuru Khalid shine jagora kuma shugaban yan ta’adda a Najeriya. Inji wani malami.”

  1. I was extremely pleased to discover this page. I want to to thank you for ones time due to this wonderful read!! I definitely appreciated every part of it and I have you bookmarked to look at new information on your web site.

    Reply

Leave a Comment