Bidiyo. Kullum rokon Allah nake Ya nuna mini ranar aure na. Inji Momy Gombe.
Jarumar Kannywood Momy Gombe, ta bayyana cewa a yanzu babu wani buri da take so Allah Ya cika mata kamar ganin ranar auren ta. Jarumar ta bayyana sirrin zuciyar tata ne a cikin shirin tattaunawa da jarumai na “Daga bakin mai ita” wanda BBC Hausa take shiryawa. Daga cikin tambayoyin da Momy ta amsa, tayi … Read more