Bidiyo. Manyan malamai sun zubar da ruwan hujjoji akan maganar jaruma Nafisa Ishak.

Wasu daga cikin manyan malaman Addini sunyi yayyafin hujjoji dangane da maganar da ta ja cecekuce, batun batun Shek Daurawa, da kuma martanin da jarumar Kannywood mai suna Nafisa Ishak ta mayar wa malamin. To da farko dai jama’ar gari ne suka fara tsoma baki akan wannan magana, inda wasu suke ganin Malamin baiyi daidai … Read more

Bidiyo. Maishadda da matar da zai aura sun janyo sabuwar magana.

Sabon cecekuce ya kuma kunno kai a masana’antar Kannywood, inda fitaccen mai shirya fina-finai Abubakar Bashir Maishadda yake ta rungume masoyiyar sa, duk da cewa bai biya sadakin ta ba. Hakika wannan babban abin magana ne, saboda akwai wani hadisi da Manzon Allah SAW yake fada cewa “A samu kusa ta karfe asa guduma a … Read more

Bidiyo. Yan Kannywood sun shiga zolayar Mama Tambaya, akan maganar da tayi a BBC.

Abin dariya, kuma abin tausayi. Yanda yan masana’antar Kannywood suka mayar da Mama Tambaya abar tsokana, saboda abinda ta fada a hirar ta da BBC Hausa, a cikin shirin “Daga bakin mai ita”. Kusan zamu iya cewa an dade sosai a Kannywood kafin ayi wani abu da ya yamutsa hazo, kuma ya haddasa cecekuce, kamar … Read more

Cikakkiyen bidiyon Shek Daurawa, wanda yai magana akan Farjin Mata.

Mun samo muku cikakken bayanin Shek Aminu Ibrahim Daurawa wanda yayi akan gaban mata, ko kuma muce farjin su. Hakika wannan magana ta Malam ta ja gagarumin cecekuce, domin kuwa shine yasa har wata jarumar Kannywood tasa kwalli a idon ta, ga gaya wa malamin munanan bakaken maganganu. To shi dai Malam Daurawa a lokacin … Read more

jarumar Kannywood tai wa Shek Daurawa mummunan raddi akan maganar da yayi akan Farjin Mata.

Wani sabon hargitsi ya kuma bullowa, a sakamakon wata magana da babban malamin Addini Shek Aminu Ibrahim Daurawa yayi, wadda yake cewa gaban mace ko kuma farjin ta, shine mafi munin abu a jikin ta. To wannan magana dai tayi matukar fusata mutane da dama, musamman mata, kasancewar kai tsaye maganar su ta shafa. Sai … Read more

Ansa ranar auren Ummi Rahab da Lilin Baba / Maishadda ya kai kayan lefen auren sa.

Da alama dai gaskiya masana’antar Kannywood ta hargitse akan harkokin biki da daurin aure. Bayan an daura auren su Aisha Tsamiya da Hafsa Idris, sai kawai kuma sai ga maganar auren Abubakar Bashir Maishadda da Hassana, bugu da kari kuma, ga batun auren Ummi Rahab da Lilin Baba. To yanzu dai tuni Maishadda ya gabatar … Read more

Daga karshe dai matar Abdulmalik ta fallasa yanda mijin ta sace Haneefa ya kuma kashe ta.

A jiya Alhamis aka sake zama a kotu, a karkashin mai shara’a Usman Na Abba. Akan shara’ar Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da sace Haneefa yar shekara 5 da yin garkuwa da ita, da kuma kashe ta. Wanda da farko ya amsa laifukan nasa, amma daga baya ya dawo ya musanta laifukan. An yanka ta … Read more

Abin tausayi yanda mata da kananan yara suka fito zanga-zanga a jihar Kano.

Gaskiya dai wannan wata magana ce mai mahimmanci da ya kamata Gwamnatin Baba Ganduje tayi wani abu akai. Mata da kananan yara sun kashe titin State Road wanda shine titin gidan gidan gwamnati, inda sukai cincirindo suka rufe hanya, kuma suka ce babu inda zasuje har sai an dauki mataki akan halin da suke ciki. … Read more

Shara’ar Haneefa Abubakar, ana zargin akwai wata rashin gaskiya a ciki.

A jiya ne dai kotu ta sake zaman sauraron karar Abdulmalik Tanko a karkashin mai shara’a Usman Na Abba, wanda rahotanni suka tabbatar da cewa an hana manema labarai shiga kotun. Idan baku manta ba a zaman shara’ar da ta gabata, Abdulmalik Tanko wanda a baya ya fada da bakin sa cewa shine ya sace … Read more