Bidiyo. Ingantacciyar magana akan gwajin cuta kafin aure – Bini Usman.

Hukuncin gwajin cuta kafin aure. Shek Muhammad Bini Usman ya fede biri har wutsiya akan wannan al’amari da yake shige wa mutane duhu. Hakika wannan wata babbar magana ce wadda take bukatar wayar da kan al’umma akai, domin akwai abubuwan da ake aikatawa wadanda ko kadan basu dace ba. Da farko dai zamu iya cewa … Read more

“Koyi da halayen Manzon Allah shine yasa na ba wa Fati Slow kyautar Naira Miliyan 1”. Inji Sarkin Waka.

Fitaccen mawakin Hausa Naziru M. Ahmad, wanda ake kira Sarkin Waka. Yace koyi da wata magana da Manzon Allah SAW ya fada, shine yasa yai wa Fati Slow kyautar makuden kudi har Naira Miliyan daya. Sarkin Waka ya bayyana haka a wata hira da yayi da wani shafin Facebook wato Tambarin Hausa TV. Hakika kowa … Read more

Mummunar rigima ta barke tsakanin yan daba a jihar Kano.

Rigima ta barke tsakanin kugiyoyin yan daba guda 2 a unguwar Rijiyar yan kada karamar hukumar Dala a jihar Kano. Bincike ya tabbatar da cewa Rashin aikin yi tsakanin matasa shine babban abinda yake haifar da harkar dabanci da shaye-shaye. Sai dai a shekarun baya anfi samun matsalar dabanci, musamman a jihar Kano, wanda a … Read more

Sarauniyar kyau ta Najeriya ta fadi matsalar da ta fuskanta a dalilin saka Hijabi.

Shatu Garko Musulma yar asalin garin Garko da ke a jihar Kano, wadda ta zama sarauniyar kyau ta kasar Najeriya baki daya, ta bayyana wata babbar matsala da ta fuskanta a sakamakon saka Hijabi. Shatu Garko dai itace musulma yar jihar Kano ta farko da ta shiga gasar kyau ta Najeriya, kuma tayi nasarar zuwa … Read more

Bidiyo. An soke kayan lefe da dukkan sauran bidi’o’in aure a garin Mayabalwa.

Da alama dai bidi’o’in aure sun zama wasu abubuwa da suka gagari doka, domin kuwa hukumomi sun sha kafawa, amma sai lamarin ya zama kamar an shuka dusa. Aure dai Addini ne kuma yana daya daga cikin mahimman al’amura a cikin Addinin Musulunci, tunda Manzon Allah SAW da bakin sa mai albarka ya umarci matasa … Read more

Wata amarya ta kashe mijin ta saboda yazo yin saduwar aure da ita.

Wata amarya yar shekara 18 ta kashe mijin ta har lahira, saboda ya kusance ta da niyyar yin saduwar aure da ita. Inda wannan mummunan al’amari yafaru a jihar Bauchi Najeriya. Hakika wannan lamari akwai abin duba a cikin sa, sai dai ba lallai a fahimci asalin maganar ba, tundashi dai mijin nata ya mutu … Read more

Bidiyo. “Ba a cikin fim jarumai suke samun makuden kudi ba”. Inji Rukayya Dawayya.

Jarumar Kannywood Rukayya Dawayya ta bayyana cewa jaruman fim, ba wai a cikin fim din suke samun makuden kudade ba. Inda tace suna samun kudin ne a wajen tallika na kamfanoni. Jarumar tayi wannan magana ne a lokacin da ake cecekucen zancen Ladin Cima, inda ta wallafa akan shafi ta na sadarwa. Hakika shi dama … Read more