“Parents should not born children beyond their cycle of income”. Says Nafisa Abdullahi.

Having so many children beyond parents power is worth discussing. Famous Kannywood actor Nafisa Abdullahi brought an important issue regarding parents who cannot take good care of their children. This problem is common in Nigeria, especially from the northern part of the country. Where people get married even when they’re not ready, and also born … Read more

Reasons why Kannywood movie industry abandoned movies and focused on TV and Web series.

Why does Kannywood turned into TV and web series? The main purpose of this post is to look and talk about some key reasons why Kannywood left movies to web and TV series. This is so easy to investigate because it’s still happening and everybody can see and observe it, especially those that watch Hausa … Read more

Bidiyo. An daura auren Nafisa Ishak, jarumar da ta zagi Shek Daurawa.

Jarumar Kannywood Nafisa Ishak wadda ta yi wa Shek Daurawa mummunan martani, ta shiga daga ciki domin kuwa tuni wani bawan Allah yayi Wuf da ita. Jarumar ta wallafa batun auren akan shafukan ta na sadarwa, sai dai bayan tayi wallafar, sai kuma ta goge duk wata wallafa da tayi akan shafin ta na Tiktok, … Read more

Bidiyo. Kullum rokon Allah nake Ya nuna mini ranar aure na. Inji Momy Gombe.

Jarumar Kannywood Momy Gombe, ta bayyana cewa a yanzu babu wani buri da take so Allah Ya cika mata kamar ganin ranar auren ta. Jarumar ta bayyana sirrin zuciyar tata ne a cikin shirin tattaunawa da jarumai na “Daga bakin mai ita” wanda BBC Hausa take shiryawa. Daga cikin tambayoyin da Momy ta amsa, tayi … Read more

Rahma Sadau tayi zafafan maganganu akan ta’addancin da akai a jirgin kasar hanyar Kaduna.

Jaruma Rahma Sadau ta fusata, kuma ta fadi abinda ke cikin zuciyar ta akan ibtila’in da ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja, na jirgin kasar da Yan Bindiga suka tare, suka kashe na kashewa suka kuma tafi da wasu. Hakika wannan al’amari ya tada hankulan mutane, musamman yan Arewacin Najeriya. Domin kuwa jama’a da … Read more

Bidiyo. Yanda Maishadda ya shilla zuwa Dubai cin amarci tare da amaryar sa.

Ango Abubakar Bashir Maishadda ya hau jirgi ya shilla zuwa Dubai tare da mai dakin sa Hassana Muhammad, domin cin amarci. Auren Producer Maishadda yana cikin jerin aurarrakin da suka sha cecekuce a Kannywood, kasancewar biyu ce ta hadu, wato Dan fim da Yar fim. To amma cikin ikon Allah gashi nan har ya wuce, … Read more

Mahimmin abinda ya kamata ku sani, akan kamfanin shirya fina-finai na FKD.

Kamfanin shirya fina-finan Hausa na FKD, wani kamfani ne mai dumbin tarihi a cikin masana’antar Kannywood, kuma Ali Nuhu shine wanda ya bude shi, ma’ana shine ya kafa shi kuma shine yake jagorantar sa har yanzu. Ali Nuhu ya kafa kamfanin FKD tun a shekarar 1999, kuma ya sanya sunan ne domin tunawa da mahaifiyar … Read more

Bidiyo. Maishadda Da Jaruma Hassana sun fitar da zafafan hotunan kafin aure.

Producer Maishadda da Hassana Muhammad, sun wallafa zafafan hotunan kafin aure wato Pre-wedding Pictures. Kamar yanda kuka sani za’a daura wannan aure na Maishadda ne a ranar Lahadi mai zuwa, a masallacin Murtala dake cikin birnin Kano. To shima dai wannan aure ya shiga jerin aurarrakin da suka janyo cecekuce a masana’antar Kannywood, a dalilin … Read more

Bidiyo. Maishadda da matar da zai aura sun janyo sabuwar magana.

Sabon cecekuce ya kuma kunno kai a masana’antar Kannywood, inda fitaccen mai shirya fina-finai Abubakar Bashir Maishadda yake ta rungume masoyiyar sa, duk da cewa bai biya sadakin ta ba. Hakika wannan babban abin magana ne, saboda akwai wani hadisi da Manzon Allah SAW yake fada cewa “A samu kusa ta karfe asa guduma a … Read more