Bidiyo. Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un, Muneerat Abdussalam Ta Gamu Da Aljanu A Zahiri.

Fitacciyar mai jan magana a shafin YouTube, wato Muneerat Abdussalam, ta gamu da bakaken aljanu a cikin bacci, wanda kuma bayan ta farka ya zama zahiri, kamar yanda ta bada labari. Abin mamaki, abin dariya kuma abin al’ajabi. Muneerat ta bada labarin yanda tai arangama da Aljanu a cikin mafarki, wanda tace har fada da … Read more

Bidiyo: Professor Maqari bai goyi bayan Shek Nuru Khalid ba akan maganar kin yin zabe.

Babban malami, kuma limamin masallacin “Central Mosque” dake birnin tarayya Abuja. Wato Professor Maqari, yayi tsokaci mai matukar mahimmanci akan maganar Shek Nuru Khalid, wadda yake cewa Yan Nigeria kar su fito zabe, har sai Gwamnati ta samar da tsaro tukunna. Wanda kuma Nuru Khalid yayi maganar ne duba da halin da ake ciki na … Read more

An dakatar da Shek Nuru Khalid daga limanci akan sukar Gwamnati.

Babban malamin Addini Shek Nuru Khalid wanda ake wa lakabi da Dijital Imam ya hadu da fushin gwamnatin Buhari, inda aka dakatar dashi daga limancin masallacin da ya ke jagoranta a Abuja. Shek Khalid dai malami ne wanda yai kaurin suna wajen aika wa gwamnati zafafan sakonni, musamman idan yaga anyi wani abin da bai … Read more

Bidiyo. An kama matashin da ya kwakule idon wani almajiri domin yayi layar bata.

An kama wani matashi a jihar Kano, wanda ake kira Isa Hassan mai shekaru 17 da haihuwa, a bisa zargin kwakulewa wani almajiri ido, saboda wai za’a hada masa layar bata da idon. Abubuwa marasa dadi kullum sai kara ta’azzara suke a sassan kasar Najeriya, wanda yanzu ma wani abin takaicin ne ya kuma faruwa, … Read more

Sojojin Nigeria sun shafe tarihin manyan yan ta’addan ISWAP/Boko Haram, har mutum 50.

Babu shakka wannan kyakkyawan labari ne, wanda Najeriya bazata manta ba, domin kuwa ya riga ya shiga cikin kundin tahirin kasar. Haka zalika wannan lamari ya kara wa jama’a karfin gwiwar cewa lallai akwai jajurtattun jami’ai a Najeriya. Dama dai tun asali ma rashin ingattattu, kuma wadatattun kayan aiki ne suke musu cikas, kamar yanda … Read more

Cikakkiyen bidiyon Shek Daurawa, wanda yai magana akan Farjin Mata.

Mun samo muku cikakken bayanin Shek Aminu Ibrahim Daurawa wanda yayi akan gaban mata, ko kuma muce farjin su. Hakika wannan magana ta Malam ta ja gagarumin cecekuce, domin kuwa shine yasa har wata jarumar Kannywood tasa kwalli a idon ta, ga gaya wa malamin munanan bakaken maganganu. To shi dai Malam Daurawa a lokacin … Read more

jarumar Kannywood tai wa Shek Daurawa mummunan raddi akan maganar da yayi akan Farjin Mata.

Wani sabon hargitsi ya kuma bullowa, a sakamakon wata magana da babban malamin Addini Shek Aminu Ibrahim Daurawa yayi, wadda yake cewa gaban mace ko kuma farjin ta, shine mafi munin abu a jikin ta. To wannan magana dai tayi matukar fusata mutane da dama, musamman mata, kasancewar kai tsaye maganar su ta shafa. Sai … Read more

Daga karshe dai matar Abdulmalik ta fallasa yanda mijin ta sace Haneefa ya kuma kashe ta.

A jiya Alhamis aka sake zama a kotu, a karkashin mai shara’a Usman Na Abba. Akan shara’ar Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da sace Haneefa yar shekara 5 da yin garkuwa da ita, da kuma kashe ta. Wanda da farko ya amsa laifukan nasa, amma daga baya ya dawo ya musanta laifukan. An yanka ta … Read more

Abin tausayi yanda mata da kananan yara suka fito zanga-zanga a jihar Kano.

Gaskiya dai wannan wata magana ce mai mahimmanci da ya kamata Gwamnatin Baba Ganduje tayi wani abu akai. Mata da kananan yara sun kashe titin State Road wanda shine titin gidan gidan gwamnati, inda sukai cincirindo suka rufe hanya, kuma suka ce babu inda zasuje har sai an dauki mataki akan halin da suke ciki. … Read more

Shara’ar Haneefa Abubakar, ana zargin akwai wata rashin gaskiya a ciki.

A jiya ne dai kotu ta sake zaman sauraron karar Abdulmalik Tanko a karkashin mai shara’a Usman Na Abba, wanda rahotanni suka tabbatar da cewa an hana manema labarai shiga kotun. Idan baku manta ba a zaman shara’ar da ta gabata, Abdulmalik Tanko wanda a baya ya fada da bakin sa cewa shine ya sace … Read more