Za’a dakko sojojin haya a Arewacin Najeriya domin magance matsalar tsaro a kasar.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufa’i tare da sauran gwamnonin Arewacin Najeriya, suna shirin yin hayar sojoji daga kasashen waje domin magance tashin hankalin rashin tsaro da yaki ci yaki cinyewa. Kuma gwamnanin sun bada sharadin cewa, zasu aiwatar da wannan aiki matukar Gwamnatin Muhammadu Buhari bata dauki matakin da ya dace ba. Bayan gwamnan … Read more

Bidiyo. An kama matashin da ya kwakule idon wani almajiri domin yayi layar bata.

An kama wani matashi a jihar Kano, wanda ake kira Isa Hassan mai shekaru 17 da haihuwa, a bisa zargin kwakulewa wani almajiri ido, saboda wai za’a hada masa layar bata da idon. Abubuwa marasa dadi kullum sai kara ta’azzara suke a sassan kasar Najeriya, wanda yanzu ma wani abin takaicin ne ya kuma faruwa, … Read more