Bidiyo. Sarkin Waka ya janyo cecekuce da zage-zage, akan wata ayar Qur’ani da ya wallafa.

Naziru Sarkin Waka ya haddasa sabon cecekuce, har da zagezage akan wata ayar Qur’ani da ya wallafa akan shafin sa na sadarwa. To dama dai masu iya magana suna cewa “Jahili baya waka” wato indai har kaga mutum yana waka to tabbas mai ilimi ne. Bugu da kari kuma shi Naziru Sarkin Waka yana daya … Read more

Abdul D. One ya fitar da zafafan hotunan kafin aure.

Hakika Aure, da mutuwa da arziki, duk lokaci ne da su. Kuma matukar lokacin yayi, to babu wanda ya isa ya tare balle ya hana faruwar su. Idan kuna biye damu a wannan shafi na Mujallar Hausa, zauga a baya mun baku labarin cewa fitaccen matashin mawaki a masana’antar Kannywood Abdulkadir Muhammad, wanda akewa lakabi … Read more

Bidiyo. Gaskiya ta bayyana, akan batun mutuwar jarumi Malam Lawan.

Daga karshe dai gaskiya ta bayyana akan labarin da yake ta yawo a kafafen sadarwa, cewa jarumi Malam Lawan ya rasu. A jiya ne dai labari ya baza ko ina a kafafen sadarwa na mutuwar jarumi a masana’antar Kannywood Malam Lawan. Jarumai da dama dai sun wallafa wannan labari na mutuwar jarumin, wanda kuma hakan … Read more

Abdul D. One, yaron Umar M. Sharif yana shirin zama ango.

Mawakin soyayya na Hausa Abdul D. One, wanda ya kasance yaron Umar M. Sharif ne, yana shirye-shiryen zama sabon ango. Fitaccen matashin mawaki a masana’antar Kannywood Abdulkadir Muhammad, wanda akafi sani da Abdul D. One yana gaf da zama sabon ango. Wannan dai yayi daidai da abinda Hausawa suke fada, cewa “Abu namu maganin a … Read more

Wani barawo ya nuna wa yan sanda yanda yake shiga gidan mutane.

Jami’an tsaro sun kama wani kasungurmin barawo, kuma sun tursasa shi ya gwada musu yanda yake shiga gidan mutane yayi sata. Hakika bata garin mutane sai karuwa suke karayi a Najeriya, kamar sace sacen mutane da yin garkuwa da su, ga matsalar tsadar kayan masarufi, ga rashin tsaro da kuma sace-sace da suka addabi mutane. … Read more

Kalaman Abduljbbar, Wadanda suka janyo har akayi Mukabala.

Dalilin wa dalilatan. Yau zamu kawo muku wasu yan bayanai da Abduljabbar yayi a baya, wadanda suka janyo har akayi Mukabala. Hakika bayanan da suka haddasa Mukabala tsakanin Abduljabbar da malaman Kano suna da yawan gaske, sai dai zamu tsakura muku kadan daga cikin dalilan a cikin wannan labarin. Kamar yanda kuka sani, duk malaman … Read more