Bidiyo. Hargitsin Kannywood, Adam A Zango da jama’ar sa sunce babu ruwan su a ciki.

Ko bamu fada ba, kowa ya san cewa a halin yanzu masana’antar Kannywood ta kama da wuta, lamarin da har ake tunanin sai an dangana ga kotu kafin a warware sa. A takaice zamu iya cewa abubu ne guda 2 suka haifar da wannan tashin tashina, wadanda kuma dukkan su sun fito ne daga bakin … Read more

Matar Adam A Zango ta farko, ta dawo fim.

Amina matar Adam A Zango ta dawo fim, bayan shekaru 13 da ta bar harkar. Tsohuwar matar jarumi Adam A Zango, wato wadda ya fara aura a rayuwar sa mai suna Amina, ta dawo harkar fina-finan Kannywood. Amina dai itace wadda ta fara karbar sadakin Adam A Zango, inda ta haifa masa dan sa na … Read more

Bidiyo. Adam A Zango da Zee Pretty sun bude wa Buhari wuta akan kisan yan Arewa.

Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Adam A Zango, tare da fitacciyar jaruma Zee Pretty, sun rufe ido sun bude wa shugaban kasar Najeriya wuta. Jaruman Kannywood sun fara fusata akan halin da kasar Najeriya take ciki, musamman bangaren Arewacin kasar. Inda wasu daga cikin jarumai suka fara bude baki, domin shugabanni su gaggauta daukar mataki. … Read more