Bidiyo. An daura auren Nafisa Ishak, jarumar da ta zagi Shek Daurawa.

Jarumar Kannywood Nafisa Ishak wadda ta yi wa Shek Daurawa mummunan martani, ta shiga daga ciki domin kuwa tuni wani bawan Allah yayi Wuf da ita. Jarumar ta wallafa batun auren akan shafukan ta na sadarwa, sai dai bayan tayi wallafar, sai kuma ta goge duk wata wallafa da tayi akan shafin ta na Tiktok, … Read more

Bidiyo. Kullum rokon Allah nake Ya nuna mini ranar aure na. Inji Momy Gombe.

Jarumar Kannywood Momy Gombe, ta bayyana cewa a yanzu babu wani buri da take so Allah Ya cika mata kamar ganin ranar auren ta. Jarumar ta bayyana sirrin zuciyar tata ne a cikin shirin tattaunawa da jarumai na “Daga bakin mai ita” wanda BBC Hausa take shiryawa. Daga cikin tambayoyin da Momy ta amsa, tayi … Read more

Bidiyo. Yanda Maishadda ya shilla zuwa Dubai cin amarci tare da amaryar sa.

Ango Abubakar Bashir Maishadda ya hau jirgi ya shilla zuwa Dubai tare da mai dakin sa Hassana Muhammad, domin cin amarci. Auren Producer Maishadda yana cikin jerin aurarrakin da suka sha cecekuce a Kannywood, kasancewar biyu ce ta hadu, wato Dan fim da Yar fim. To amma cikin ikon Allah gashi nan har ya wuce, … Read more

Bidiyo. Maishadda Da Jaruma Hassana sun fitar da zafafan hotunan kafin aure.

Producer Maishadda da Hassana Muhammad, sun wallafa zafafan hotunan kafin aure wato Pre-wedding Pictures. Kamar yanda kuka sani za’a daura wannan aure na Maishadda ne a ranar Lahadi mai zuwa, a masallacin Murtala dake cikin birnin Kano. To shima dai wannan aure ya shiga jerin aurarrakin da suka janyo cecekuce a masana’antar Kannywood, a dalilin … Read more

Bidiyo. Maishadda da matar da zai aura sun janyo sabuwar magana.

Sabon cecekuce ya kuma kunno kai a masana’antar Kannywood, inda fitaccen mai shirya fina-finai Abubakar Bashir Maishadda yake ta rungume masoyiyar sa, duk da cewa bai biya sadakin ta ba. Hakika wannan babban abin magana ne, saboda akwai wani hadisi da Manzon Allah SAW yake fada cewa “A samu kusa ta karfe asa guduma a … Read more

Ansa ranar auren Ummi Rahab da Lilin Baba / Maishadda ya kai kayan lefen auren sa.

Da alama dai gaskiya masana’antar Kannywood ta hargitse akan harkokin biki da daurin aure. Bayan an daura auren su Aisha Tsamiya da Hafsa Idris, sai kawai kuma sai ga maganar auren Abubakar Bashir Maishadda da Hassana, bugu da kari kuma, ga batun auren Ummi Rahab da Lilin Baba. To yanzu dai tuni Maishadda ya gabatar … Read more

Jarumar kwana 90 ta ba wa matan dake son shiga Kannywood wata shawara ta musamman.

Saratu Zazzau wadda akafi sani da Dakta Grema a shirin nan mai dogon zango na tashar Talabijin ta Arewa24 wato kwana 90, ta ja hankalin matan da suke da burin shiga masana’antar Kannywood akan gagarumar matsalar dake cikin harkar. Kannywood dai wata masana’anta ce da wasu da dama suka tambara ta da bata tarbiyyar al’amma, … Read more

Amarya ta shiga lalle, Aisha Tsamiya ta shiga dakin mijin ta.

Kurunkus, inji masu tatsuniya. Sai dai wannan zahiriyya ce ba tatsuniya ba, domin kuwa a halin yanzu dai fitacciyar jaruma Aisha Tsamiya ta ci kajin amarci. Hakika komai lokaci ne, yanzu dai har an sha rurumar biki, kuma har an gama an kai amarya dakin ta. Komai ya wuce kamar ma ba’ayi ba. Wasu lokutan … Read more

Nafisa Abdullahi ta bayyana ra’ayin ta akan auren Aisha Tsamiya da Hafsa Idris.

Jaruma Nafisa tayi magana akan aurarrakin da aka sha a Kannywood na fitattun jarumai, wato Tsamiya da Hafsa. Har yanzu dai mutane suna ta fadin albarkacin bakin su akan wadannan aure guda da aka daura a cikin sirri, ba tare da gayyatar kowa ba. Su kansu yan cikin masana’antar yawancin su basu san da labarin … Read more

Banbancin da ke tsakanin auren Aisha Tsamiya da na Hafsat Idris.

An kafa wani tarihi a masana’antar Kannywood, inda akai wuf da mashahuran jarumai guda 2, kuma a kusan lokaci daya, wato Aisha Aliyu Tsamiya da Hafsat Idris To yanzu dai kai tsaye zamu iya cewa yin auren sirri ya fara zama ruwan dare a tsakanin jaruman Kannywood musamman mata, domin kuwa Aisha Tsamiya da Hafsat … Read more