Bidiyo. Jami’an tsaro ne suke ba wa yan ta’adda bindigogi a Arewacin Najeriya. Inji Shek Ahmad Gumi.

Fitaccen malamin Addini, Shek Ahmad Gumi, ya fallasa wata magana mai matukar mahimmanci, inda yake tabbatar da cewa jami’an da ake biyan su domin su kare rayuka da dukiyoyin al’umma, sune da kansu suke ba wa yan ta’adda bindigogin da suke ta’addanci dasu. Oh! Duniya ina zaki damu? Lamarin Najeriya dai ya gama tabarbarewa da … Read more

Za’a dakko sojojin haya a Arewacin Najeriya domin magance matsalar tsaro a kasar.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufa’i tare da sauran gwamnonin Arewacin Najeriya, suna shirin yin hayar sojoji daga kasashen waje domin magance tashin hankalin rashin tsaro da yaki ci yaki cinyewa. Kuma gwamnanin sun bada sharadin cewa, zasu aiwatar da wannan aiki matukar Gwamnatin Muhammadu Buhari bata dauki matakin da ya dace ba. Bayan gwamnan … Read more

Sojojin Nigeria sun shafe tarihin manyan yan ta’addan ISWAP/Boko Haram, har mutum 50.

Babu shakka wannan kyakkyawan labari ne, wanda Najeriya bazata manta ba, domin kuwa ya riga ya shiga cikin kundin tahirin kasar. Haka zalika wannan lamari ya kara wa jama’a karfin gwiwar cewa lallai akwai jajurtattun jami’ai a Najeriya. Dama dai tun asali ma rashin ingattattu, kuma wadatattun kayan aiki ne suke musu cikas, kamar yanda … Read more