Bidiyo. Jami’an tsaro ne suke ba wa yan ta’adda bindigogi a Arewacin Najeriya. Inji Shek Ahmad Gumi.

Fitaccen malamin Addini, Shek Ahmad Gumi, ya fallasa wata magana mai matukar mahimmanci, inda yake tabbatar da cewa jami’an da ake biyan su domin su kare rayuka da dukiyoyin al’umma, sune da kansu suke ba wa yan ta’adda bindigogin da suke ta’addanci dasu. Oh! Duniya ina zaki damu? Lamarin Najeriya dai ya gama tabarbarewa da … Read more

Bidiyo. Rigimar Shek Nuru Khalid da Gwamnatin Buhari ta canja salo.

A wannan lokacin dai babu zancen da yake yamutsa hazo a Arewacin Najeriya, kamar maganar korar da Gwamnatin kasar tai wa babban malami Shek Muhammad Nuru Khalid. Kamar yanda kuka sani, korar dai ta biyo bayan wata magana da malamin yayi a yayin da yake gabatar da Huduba a ranar Juma’ar da ta gabata. Inda … Read more

Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari zai sayar da kamfanonin kasar har guda 42.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki aniyar siyar da wasu kamfanoni mallakin kasar har guda 42 mallakin Gwamnati. Hukumar sayar sa kadarorin kasar wato NCP, wadda mataimakin shugaban kasar Yemi Osinbajo ke jagoranta, itace ta bada umarni ga hukumar kula kamfanonin gwamnati wato BPE, dangane da batun cefanar da kamfanonin. A halin yanzu dai gwamnati zata … Read more

Buhari expressed his fear to reveal his presidential candidate, in 2023 presidential election.

The president of Nigeria Muhammad Buhari has announced his personal choice on who to contest for presidency in the 2023 presidential election. But the president expressed fear that the person he chose may be quickly eliminated if he’s known now. The president made the statement during his interview with Channels Television. And the interview was … Read more

Bidiyo. An fara dakko hanyar gyara Najeriya.

Inda rai da rabo inji Bahaushe, Wasu alamomi sun nuna cewa yanzu an fara dakko hanyar gyara Najeriya. Lamarin da aka fara fidda rai. Hakika wasu zasuyi mamakin wannan magana da muka fada cewa “An dakko hanyar gyara Najeriya” domin kuwa mutane sun fara cire rai da cewa Najeriya zata gyaru. Hausawa na cewa “Ta … Read more

Bidiyo. Buhari ya janyo wani sabon abun cecekuce da zage-zage.

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kuma janyo wani babban abin magana, wanda ya janyo mutane sukai ta zage-zage da bakaken maganganu. Har yanzu dai mutane suna taci gaba da bayyana bacin ran su akan yanda Buhari yake tafiyar da tsarin mulkin Najeriya. Kuma yanda ake ta kashe mutane ba dare ba rana a kasar … Read more

Bidiyo. Malaman Addini da jaruman Kannywood sun bude wa Buhari wuta akan kisan yan Arewa.

Jarumai da Malamai suma sun bada tasu gudunmuwar akan halin da ake ciki kashe-kashen bayin Allah a Arewacin Nigeria. Hakika zamu iya cewa a wannan karon Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sha sakonni daga kowanne bangare. Domin kuwa yau kafafen sadarwa gaba ‘daya sun cika da zafafan sakonni zuwa ga Shugaba Muhammadu Buhari. Kuma … Read more