Bidiyo. Malaman Addini da jaruman Kannywood sun bude wa Buhari wuta akan kisan yan Arewa.

Jarumai da Malamai suma sun bada tasu gudunmuwar akan halin da ake ciki kashe-kashen bayin Allah a Arewacin Nigeria. Hakika zamu iya cewa a wannan karon Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sha sakonni daga kowanne bangare. Domin kuwa yau kafafen sadarwa gaba ‘daya sun cika da zafafan sakonni zuwa ga Shugaba Muhammadu Buhari. Kuma … Read more

Bidiyo. Adam A Zango da Zee Pretty sun bude wa Buhari wuta akan kisan yan Arewa.

Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Adam A Zango, tare da fitacciyar jaruma Zee Pretty, sun rufe ido sun bude wa shugaban kasar Najeriya wuta. Jaruman Kannywood sun fara fusata akan halin da kasar Najeriya take ciki, musamman bangaren Arewacin kasar. Inda wasu daga cikin jarumai suka fara bude baki, domin shugabanni su gaggauta daukar mataki. … Read more

Yanda ake cinikin kudin fansa da masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara.

babbaka. Tsoro da firgici yana kara hauhawa a zukatan yan Najeriya, a inda har yanzu masu garkuwa da mutane suke ci gaba da cin karen su babu babbaka. Hakika wannan mummunan al’amari kawai sai dai ace Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Babban abinda har yanzu aka rasa amsar sa shine. Shin wai ina hukumomin tsaro? … Read more

Bidiyo. “Lokacin mutuwa ta ne yazo, shiyasa har aka kamani.” Cewar wani Bafulatani.

Dubun wani dan ta’addan Bafulatni ta cika, inda ya shiga hannun jami’an tsaro, kuma ya lissafo duk munanan laifukan da yake aikatawa. Har yanzu dai idan akace Najeriya, abu na farko da yake zuwa zuciyar mutane shine satar mutane da yin garkuwa dasu. Kuma ana ji ana gani, Fulani sunyi ‘kaurin suna akan wannan mummunar … Read more