Bidiyo. Rigimar Shek Nuru Khalid da Gwamnatin Buhari ta canja salo.

A wannan lokacin dai babu zancen da yake yamutsa hazo a Arewacin Najeriya, kamar maganar korar da Gwamnatin kasar tai wa babban malami Shek Muhammad Nuru Khalid. Kamar yanda kuka sani, korar dai ta biyo bayan wata magana da malamin yayi a yayin da yake gabatar da Huduba a ranar Juma’ar da ta gabata. Inda … Read more

Shara’ar Haneefa Abubakar, ana zargin akwai wata rashin gaskiya a ciki.

A jiya ne dai kotu ta sake zaman sauraron karar Abdulmalik Tanko a karkashin mai shara’a Usman Na Abba, wanda rahotanni suka tabbatar da cewa an hana manema labarai shiga kotun. Idan baku manta ba a zaman shara’ar da ta gabata, Abdulmalik Tanko wanda a baya ya fada da bakin sa cewa shine ya sace … Read more

Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari zai sayar da kamfanonin kasar har guda 42.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki aniyar siyar da wasu kamfanoni mallakin kasar har guda 42 mallakin Gwamnati. Hukumar sayar sa kadarorin kasar wato NCP, wadda mataimakin shugaban kasar Yemi Osinbajo ke jagoranta, itace ta bada umarni ga hukumar kula kamfanonin gwamnati wato BPE, dangane da batun cefanar da kamfanonin. A halin yanzu dai gwamnati zata … Read more

Shek Ahmad Gumi yayi alwashin bazai kara shiga tsakanin Gwamnatin Najeriya da yan ta’adda ba.

Fitaccen malamin addini mazaunin jihar Kaduna wato Shek Ahmad Gumi, ya fitar da wata zazzafar sanarwa zuwa ga Gwamnatin Najeriya. Duk masu bibiyar al’amuran yau da kullum da suka shafi Najeriya, musamman bangaren Arewa, zasu ga yanda a baya Shek Ahmad Gumi yai ta fafutukar neman sulhu, tsakanin Gwamnatin kasar da yan bindiga. To a … Read more

Bidiyo. Yadda zaman shara’ar Abduljbbar ya kasance a ranar Alhamis din da ta gabata.

Har yanzu dai ana taci gaba da kai ruwa rana, akan shara’ar Shek Abduljbbar Shek Nasiru Kabara, da Gwamnatin jihar Kano. Wannan dai shi ake kira “Abu kamar wasa karamar magana ta zama babba” Shara’ar Abduljbbar tana ta mikawa wata da watanni, kuma har yanzu bata zo karshe ba. Shi dai Malam Abduljbbar yana kulle … Read more

Yanda ake cinikin kudin fansa da masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara.

babbaka. Tsoro da firgici yana kara hauhawa a zukatan yan Najeriya, a inda har yanzu masu garkuwa da mutane suke ci gaba da cin karen su babu babbaka. Hakika wannan mummunan al’amari kawai sai dai ace Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Babban abinda har yanzu aka rasa amsar sa shine. Shin wai ina hukumomin tsaro? … Read more