Bidiyo. Mai yasa har yanzu ba’a yanke hukunci akan mutumin da ya kashe Haneefa ba?

Har yanzu dai mutane suna zaman jiran ganin irin hukuncin da hukuma zata yanke akan Abdulmalik Tanko, da sauran mutanen da suka taimaka masa wajen sace Haneefa Abubakar, da yin garukuwa da ita, da kuma kashe ta da suka yi, suka kuma saka ta buhu sukaje suka binne gawar ta. Hakika dunaya gaba daya ta … Read more

Wata sabuwa. Abdulmalik makashin Haneefa, ya musanta maganar yin garkuwa da ita da kuma kashe ta.

Malamin makarantar Noble Kids, wanda ya sace dalibar sa ya kuma kashe ta da shinkafar bera, ya saka ta a cikin buhu yaje ya binne ta. Yanzu ya fito yace sam bai aikata duk wadannan laifuka ba. Lamari mai ban al’ajabi. Abdulmalik Tanko, wanda a baya ya amsa cewa tabbas shine yayi garkuwa da dalibar … Read more

Bidiyo. Abdulmalik Tanko makashin Haneefa ya rasa lauyan da zai tsaya masa a Kotu.

A yau Litinin ne dai aka koma Kotu akan shara’ar Abdulmalik Tanko wanda ya kashe Haneefa Abubakar, lamarin da ya faru a unguwar Kwanar Dakata dake ‘karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano. Mai shara’a Usman na Abba shine alkalin da ke jagorantar shara’ar, a wata kotun jiha mai lamba 5. To a halin yanzu dai … Read more

Bidiyo. Yanzu-yanzu Kotu taci gaba da sauraron shara’ar Abdulmalik Tanko, wanda ya kashe Haneefa Abubakar.

A safiyar yau Laraba ne dai aka koma kotu akan shara’ar Abdulmalik Tanko da Haneefa Abubakar, wanda a halin yanzu kowa yana jira yaga yanda shara’ar ta yau zata kasance. Har yanzu dai duniya tana cike da alhinin mutuwar Haneefa, wadda malamin makarantar Noble Kids, wanda kuma shine mamallakin makarantar ya sace ta, yai garkuwa … Read more

Bidiyo. Cikakken bayanin shara’ar kisan Haneefa.

Har yanzu dai duniya tana cikin jimamin abinda ya faru a jihar Kano karamar hukumar Nassarawa, na kisan wulakanci da wani malamin makaranta Mai suna Abdulmalik Tanko yai wa dalibar sa mai suna Haneefa Abubakar, wadda ta kasance yar shekara 5 kacal da Haihuwa. A halin yanzu dai zamu iya cewa babu inda wannan labari … Read more