Sadiq Sani Sadiq da matar sa suna murnar cika shekara 9 da yin aure.
Kwance tashi ba wahala a gurin Allah, jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq yana murnar cika shekaru tara (9) da yin aure. Sadiq dai yayi aure a ranar 2 ga watan Maris shekarar 2013, kuma sunan matar sa Murja, wadda kanwa ce ita ga tsohon gwamnan jihar Katsina Ibrahim Shehu Shema. Wanda a yanzu haka Allah … Read more