Aisha Tsamiya ta raba gardama akan zancen auren ta da ake ta yadawa.

Daga karshe dai jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta fito ta raba gardama akan maganar da mutane suke ta yadawa akan ta, a kafafen sadarwa cewa zata amarce ranar Juma’a, wasu kuma suke cewa ranar Asabar ne ba ranar Juma’a ba. To a yanzu dai zamu iya cewa babu zancen da yake yawo a cikin masana’antar … Read more

Bidiyo. An soke kayan lefe da dukkan sauran bidi’o’in aure a garin Mayabalwa.

Da alama dai bidi’o’in aure sun zama wasu abubuwa da suka gagari doka, domin kuwa hukumomi sun sha kafawa, amma sai lamarin ya zama kamar an shuka dusa. Aure dai Addini ne kuma yana daya daga cikin mahimman al’amura a cikin Addinin Musulunci, tunda Manzon Allah SAW da bakin sa mai albarka ya umarci matasa … Read more

Bidiyo. Wani Kirista ya karbi Addinin Musulunci saboda kallon shirin Izzar So.

Wani Kirista ‘dan asalin jihar Cross River karamar hukumar Idom Ikon mai suna John, ya rungumi Addinin Musulunci hannu biyu-biyu, inda yace hakan ya faru ne saboda zabagen kallon shirin nan mai dogon zango na Izzar So da yake yawan yi a koda yaushe. Hakika wannan babban al’amari ne, kasancewar John ya karbi Addinin musulunci … Read more

Wata jarumar Kannywood ta yanke hukuncin ficewa daga masana’antar.

Matashiyar jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Husna Adam Annuri, ta ayyana ficewar ta daga masana’antar. Sai dai jarumar bata bayyana makasudi, ko kuma dalilin fitar tata ba, kawai dai ta bar abun a cikin ‘kokon zuciyar ta, duk da cewa ta san mutane zasu so su san dalilin ficewar da tayi. To … Read more

An kama matashin da yake zina da ‘yan mata da sunan zai saka su a fim.

Yan sanda sun kama wani matashi, wanda yake yaudarar yan mata yayi zina dasu kuma ya karbi kudin su, da sunan cewa zai saka su a fim. Wani matashi mai suna Abdullahi Sa’idu wanda yai kaurin suna wajen yin amfani da sunan wasu daga cikin jaruman masana’antar Kannywood domin ya damfari mutane. A halin yanzu … Read more

Kannywood movie industry accepted AA Zaura as their Kano state gubernatorial candidate.

The Northern Nigeria movie industry Kannywood, hosted and honored Abdussalam Abdulkareem AA Zaura, as their choice to be governor in the coming 2023 Kano state gubernatorial election. On the memorable day, the movie industry presented their unexpected award of excellence to Abdussalam Abdulkareem AA Zaura during the event happened on Sunday. The event took place … Read more

Nafisa Abdullahi ta shiga gaban duk jaruman Kannywood a matakin duniya.

Nafisa Abdullahi ta samu wani gagarumin ci gaba, wanda har abada bazata taba mantawa da shi ba a rayuwar ta. Nafisa Abdullahi wadda akafi sani da Sumayya a cikin shiri mai dogon na Kamfanin Saira Movies wato Labari na, wanda ake haskawa a tashar Talabijin ta Arewa24, ta shiga jerin mutane 10 a duniya da … Read more

“Yan Fim Ba Jahilai Bane”. Cewar Jaruma Ummi Abdulwahab.

Jarumar Kannywood Ummi Abdulwahab, wadda akafi sani da Ummi El-Abdul tayi zazzafan martani akan masu kallon ‘yan fim a matsayin jahilai. To wannan dai wata siffa ce da wasu suke kallon yan fim da ita. Kuma abin ya dakko asali ne, tun lokacin da aka fara harkar ta fina-finai. Wanda a wancen lokacin tabbas akwai … Read more

Bidiyo. Tsohon mijin Momy Gombe zai sake auren jarumar Kannywood. Nana ta shirin Izzar so.

Tsohon mijin jarumar Kannywood mai suna Maimuna Abubakar, wadda akafi sani da Momy Gombe wato Adam Fasaha, zai sake angwancewa da wata jarumar Kannywood din a karo na biyu. Adam Fasaha dai zai sake angwancewar ne da wata matashiyar jaruma a cikin masana’antar, mai suna Minal Ahmad, wadda akafi sani da Nana. Adam Fasaha dai … Read more

Abdul D. One ya fitar da zafafan hotunan kafin aure.

Hakika Aure, da mutuwa da arziki, duk lokaci ne da su. Kuma matukar lokacin yayi, to babu wanda ya isa ya tare balle ya hana faruwar su. Idan kuna biye damu a wannan shafi na Mujallar Hausa, zauga a baya mun baku labarin cewa fitaccen matashin mawaki a masana’antar Kannywood Abdulkadir Muhammad, wanda akewa lakabi … Read more