Za’a dakko sojojin haya a Arewacin Najeriya domin magance matsalar tsaro a kasar.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufa’i tare da sauran gwamnonin Arewacin Najeriya, suna shirin yin hayar sojoji daga kasashen waje domin magance tashin hankalin rashin tsaro da yaki ci yaki cinyewa. Kuma gwamnanin sun bada sharadin cewa, zasu aiwatar da wannan aiki matukar Gwamnatin Muhammadu Buhari bata dauki matakin da ya dace ba. Bayan gwamnan … Read more

Masu garkuwa a Nigeria sun bayyana dalilin da yasa bazasu daina satar mutane ba.

Wani kasungurmin mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara, ya bayyana makasudin abinda yasa bazasu daina satar mutane a Najeriya ba. Wannan tashin hankali da mai yai kama? A lokacin da ake tsaka da alhinin abubuwan da suke faruwa a Arewacin Najeriya, na yin garkuwa da mutane da kashe-kashen bayin Allah. Sai gashi kuma wani … Read more

Shek Ahmad Gumi yayi alwashin bazai kara shiga tsakanin Gwamnatin Najeriya da yan ta’adda ba.

Fitaccen malamin addini mazaunin jihar Kaduna wato Shek Ahmad Gumi, ya fitar da wata zazzafar sanarwa zuwa ga Gwamnatin Najeriya. Duk masu bibiyar al’amuran yau da kullum da suka shafi Najeriya, musamman bangaren Arewa, zasu ga yanda a baya Shek Ahmad Gumi yai ta fafutukar neman sulhu, tsakanin Gwamnatin kasar da yan bindiga. To a … Read more