“Parents should not born children beyond their cycle of income”. Says Nafisa Abdullahi.

Having so many children beyond parents power is worth discussing. Famous Kannywood actor Nafisa Abdullahi brought an important issue regarding parents who cannot take good care of their children. This problem is common in Nigeria, especially from the northern part of the country. Where people get married even when they’re not ready, and also born … Read more

Reasons why Kannywood movie industry abandoned movies and focused on TV and Web series.

Why does Kannywood turned into TV and web series? The main purpose of this post is to look and talk about some key reasons why Kannywood left movies to web and TV series. This is so easy to investigate because it’s still happening and everybody can see and observe it, especially those that watch Hausa … Read more

Bidiyo. Kullum rokon Allah nake Ya nuna mini ranar aure na. Inji Momy Gombe.

Jarumar Kannywood Momy Gombe, ta bayyana cewa a yanzu babu wani buri da take so Allah Ya cika mata kamar ganin ranar auren ta. Jarumar ta bayyana sirrin zuciyar tata ne a cikin shirin tattaunawa da jarumai na “Daga bakin mai ita” wanda BBC Hausa take shiryawa. Daga cikin tambayoyin da Momy ta amsa, tayi … Read more

Bidiyo. Yanda Maishadda ya shilla zuwa Dubai cin amarci tare da amaryar sa.

Ango Abubakar Bashir Maishadda ya hau jirgi ya shilla zuwa Dubai tare da mai dakin sa Hassana Muhammad, domin cin amarci. Auren Producer Maishadda yana cikin jerin aurarrakin da suka sha cecekuce a Kannywood, kasancewar biyu ce ta hadu, wato Dan fim da Yar fim. To amma cikin ikon Allah gashi nan har ya wuce, … Read more

Mahimmin abinda ya kamata ku sani, akan kamfanin shirya fina-finai na FKD.

Kamfanin shirya fina-finan Hausa na FKD, wani kamfani ne mai dumbin tarihi a cikin masana’antar Kannywood, kuma Ali Nuhu shine wanda ya bude shi, ma’ana shine ya kafa shi kuma shine yake jagorantar sa har yanzu. Ali Nuhu ya kafa kamfanin FKD tun a shekarar 1999, kuma ya sanya sunan ne domin tunawa da mahaifiyar … Read more

Bidiyo. Maishadda Da Jaruma Hassana sun fitar da zafafan hotunan kafin aure.

Producer Maishadda da Hassana Muhammad, sun wallafa zafafan hotunan kafin aure wato Pre-wedding Pictures. Kamar yanda kuka sani za’a daura wannan aure na Maishadda ne a ranar Lahadi mai zuwa, a masallacin Murtala dake cikin birnin Kano. To shima dai wannan aure ya shiga jerin aurarrakin da suka janyo cecekuce a masana’antar Kannywood, a dalilin … Read more

Bidiyo. Yan Kannywood sun shiga zolayar Mama Tambaya, akan maganar da tayi a BBC.

Abin dariya, kuma abin tausayi. Yanda yan masana’antar Kannywood suka mayar da Mama Tambaya abar tsokana, saboda abinda ta fada a hirar ta da BBC Hausa, a cikin shirin “Daga bakin mai ita”. Kusan zamu iya cewa an dade sosai a Kannywood kafin ayi wani abu da ya yamutsa hazo, kuma ya haddasa cecekuce, kamar … Read more

Sadiq Sani Sadiq da matar sa suna murnar cika shekara 9 da yin aure.

Kwance tashi ba wahala a gurin Allah, jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq yana murnar cika shekaru tara (9) da yin aure. Sadiq dai yayi aure a ranar 2 ga watan Maris shekarar 2013, kuma sunan matar sa Murja, wadda kanwa ce ita ga tsohon gwamnan jihar Katsina Ibrahim Shehu Shema. Wanda a yanzu haka Allah … Read more

Jarumar kwana 90 ta ba wa matan dake son shiga Kannywood wata shawara ta musamman.

Saratu Zazzau wadda akafi sani da Dakta Grema a shirin nan mai dogon zango na tashar Talabijin ta Arewa24 wato kwana 90, ta ja hankalin matan da suke da burin shiga masana’antar Kannywood akan gagarumar matsalar dake cikin harkar. Kannywood dai wata masana’anta ce da wasu da dama suka tambara ta da bata tarbiyyar al’amma, … Read more

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Balarabe Jaji, ya rasa yayan sa har su 4 a hatsarin mota.

Allah Ya jarrabi fitaccen jarumin Kannywood Alhaji Balarabe Jaji da rashin yayan sa har mutum 4 a wani hadarin mota da ya ritsa da su. Allah sarki rayuwa, Hakika wannan ba karamin abu bane, wanda idan mutum bashi da karfin imani zai iya aikata abinda bai dace ba. Fitaccen mai shirya fina-finai Usman Ma’azu shine … Read more