Abinda yasa tallace-tallacen yaya mata yake kara yawaita a Arewacin Najeriya.

Da yawan ƴanmatan karkara yanzu wasun su sun ta’allaka ne wurin maida hankali akan tallah, haka ma wasu daga mutanen gari suna tallar. Kuma mafi yawanci ƴan mata ne. Da farko dai ya kamata a duba menene amfanin wannan tallan da suke yi? sannan kuma daga baya a duba rashin amfanin sa. A iya dogon … Read more

Bidiyo. Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. An kashe Haneefa, yarinyar da aka sace a kwanakin baya.

Idan baku manta ba a yan kwanakin baya da suka wuce, wata ‘karamar yarinya mai suna Hanifa ta bata, inda aka neme ta sama ko ‘kasa aka rasa, kuma al’amarin ya faru da yarinyar ne a lokacin da take dawowa daga makaranta. A lokacin da wannan abin tausayi ya faru, duk duniya ta dauka, wato … Read more