Bidiyo: Professor Maqari bai goyi bayan Shek Nuru Khalid ba akan maganar kin yin zabe.

Babban malami, kuma limamin masallacin “Central Mosque” dake birnin tarayya Abuja. Wato Professor Maqari, yayi tsokaci mai matukar mahimmanci akan maganar Shek Nuru Khalid, wadda yake cewa Yan Nigeria kar su fito zabe, har sai Gwamnati ta samar da tsaro tukunna. Wanda kuma Nuru Khalid yayi maganar ne duba da halin da ake ciki na … Read more

Bidiyo: Shek Nuru Khalid shine jagora kuma shugaban yan ta’adda a Najeriya. Inji wani malami.

Ana wata ga wata. Wani malami ya kawo wata sabuwar magana, wadda ta saba da fahimtar yawancin yan Najeriya, Inda malamin yake fada cewa Shek Nuru Khalid shine jagoran yan ta’adda a Arewacin Najeriya. Hakika mutane sunyi mamakin wannan magana da malamin yayi, domin kuwa kusan kowa yana kallon Shek Khalid a matsayin wani mutum … Read more

Bidiyo. Jami’an tsaro ne suke ba wa yan ta’adda bindigogi a Arewacin Najeriya. Inji Shek Ahmad Gumi.

Fitaccen malamin Addini, Shek Ahmad Gumi, ya fallasa wata magana mai matukar mahimmanci, inda yake tabbatar da cewa jami’an da ake biyan su domin su kare rayuka da dukiyoyin al’umma, sune da kansu suke ba wa yan ta’adda bindigogin da suke ta’addanci dasu. Oh! Duniya ina zaki damu? Lamarin Najeriya dai ya gama tabarbarewa da … Read more

Bidiyo. Rigimar Shek Nuru Khalid da Gwamnatin Buhari ta canja salo.

A wannan lokacin dai babu zancen da yake yamutsa hazo a Arewacin Najeriya, kamar maganar korar da Gwamnatin kasar tai wa babban malami Shek Muhammad Nuru Khalid. Kamar yanda kuka sani, korar dai ta biyo bayan wata magana da malamin yayi a yayin da yake gabatar da Huduba a ranar Juma’ar da ta gabata. Inda … Read more

An dakatar da Shek Nuru Khalid daga limanci akan sukar Gwamnati.

Babban malamin Addini Shek Nuru Khalid wanda ake wa lakabi da Dijital Imam ya hadu da fushin gwamnatin Buhari, inda aka dakatar dashi daga limancin masallacin da ya ke jagoranta a Abuja. Shek Khalid dai malami ne wanda yai kaurin suna wajen aika wa gwamnati zafafan sakonni, musamman idan yaga anyi wani abin da bai … Read more

Rahma Sadau tayi zafafan maganganu akan ta’addancin da akai a jirgin kasar hanyar Kaduna.

Jaruma Rahma Sadau ta fusata, kuma ta fadi abinda ke cikin zuciyar ta akan ibtila’in da ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja, na jirgin kasar da Yan Bindiga suka tare, suka kashe na kashewa suka kuma tafi da wasu. Hakika wannan al’amari ya tada hankulan mutane, musamman yan Arewacin Najeriya. Domin kuwa jama’a da … Read more

Sojojin Nigeria sun shafe tarihin manyan yan ta’addan ISWAP/Boko Haram, har mutum 50.

Babu shakka wannan kyakkyawan labari ne, wanda Najeriya bazata manta ba, domin kuwa ya riga ya shiga cikin kundin tahirin kasar. Haka zalika wannan lamari ya kara wa jama’a karfin gwiwar cewa lallai akwai jajurtattun jami’ai a Najeriya. Dama dai tun asali ma rashin ingattattu, kuma wadatattun kayan aiki ne suke musu cikas, kamar yanda … Read more

Rigimar cikin gida. Babban Dan Gwamna Ganduje zai maka mahaifin shi a kotu.

Rigimar cikin gida a jihar Kano tana shirin ballewa, inda babban Dan Gwamnan Kano mai suna Abdulazeez Ganduje yake barazanar maka mahaifin na shi a kotu. Akwai wata waka ta Audu Wazirin Danduna, wadda yayi ta akan rayuwar duniya, wanda a cikin wakar yake yake cewa “Duniya da wuyar zama’ Kudi mai sa fada da … Read more

Najeriya tana bukatar yawaitar yan tawaye, domin samun ci gaba. Cewar Obasanjo.

Tsohon shugaban kasar ta Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ya kawo wani sabon al’amari, inda ya bada shawarar cewa ya kamata a samu karin yan tawaye masu yawan gaske a kasar, wandanda basuda tsoro. Wato wadanda duk rintsi duk wuya zasu iya tsayawa a gaban shugaba su bude baki su gaya masa gaskiya ba tare da … Read more

Matsalar da za’a shiga a Najeriya tafi wadda ake ciki yanzu. Inji tsohon sarkin Kano Sunusi Lamido.

Tsohon sarkin Kano Muhammadu Sunusi Lamido || yayi wani zazzafan gargadi, gami da jan kunnen ‘yan Najeriya, akan hasashen da yayi cewa za’a shiga mawuyacin hali a ‘kasar a nan gaba, fiye da wanda ake ciki yanzu. Kuma a bisa binciken tsohon sarkin, mummunan yanayin da za’a shiga a kasar, zai fara ne daga shekarar … Read more