Sarauniyar kyau ta Najeriya ta fadi matsalar da ta fuskanta a dalilin saka Hijabi.

Shatu Garko Musulma yar asalin garin Garko da ke a jihar Kano, wadda ta zama sarauniyar kyau ta kasar Najeriya baki daya, ta bayyana wata babbar matsala da ta fuskanta a sakamakon saka Hijabi. Shatu Garko dai itace musulma yar jihar Kano ta farko da ta shiga gasar kyau ta Najeriya, kuma tayi nasarar zuwa … Read more

An zabi yar jihar Kano, a matsayin wadda tafi duk matan Najeriya kyau.

Yar jihar Kano mai suna Shatu Garko ta zama gwarzuwa, inda ta lashe gasar wadda tafi kowa kyau a gaba daya ilahirin matan Najeriya. Shatu Garko dai ta samu wannan matsayi ne na lashe gasar sarauniyar khau ta Najeriya, bayan da ta doke kyawawan mata abokan gwabzawar ta ta har su 18. Kuma an gudanar … Read more