Bidiyo. Buhari ya janyo wani sabon abun cecekuce da zage-zage.

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kuma janyo wani babban abin magana, wanda ya janyo mutane sukai ta zage-zage da bakaken maganganu. Har yanzu dai mutane suna taci gaba da bayyana bacin ran su akan yanda Buhari yake tafiyar da tsarin mulkin Najeriya. Kuma yanda ake ta kashe mutane ba dare ba rana a kasar … Read more