Bidiyo. Kullum rokon Allah nake Ya nuna mini ranar aure na. Inji Momy Gombe.

Jarumar Kannywood Momy Gombe, ta bayyana cewa a yanzu babu wani buri da take so Allah Ya cika mata kamar ganin ranar auren ta. Jarumar ta bayyana sirrin zuciyar tata ne a cikin shirin tattaunawa da jarumai na “Daga bakin mai ita” wanda BBC Hausa take shiryawa. Daga cikin tambayoyin da Momy ta amsa, tayi … Read more

Sarkin Kano Aminu Ado zai angwance da tsohuwar budurwar sa.

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yana shirin angwancewa da tsohuwar budurwar sa mai suna Hajiyayye, yar unguwar Dorayi. Mafi akasari, a bisa al’adar sarakuna, sunayin mata 4, wasu sarakunan ma har da kwarkwarori. Amma shi Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya kasance yanada mata 1 tal a rayuwar sa, wadda har izuwa yanzu yake … Read more

Bidiyo. Tsohon mijin Momy Gombe zai sake auren jarumar Kannywood. Nana ta shirin Izzar so.

Tsohon mijin jarumar Kannywood mai suna Maimuna Abubakar, wadda akafi sani da Momy Gombe wato Adam Fasaha, zai sake angwancewa da wata jarumar Kannywood din a karo na biyu. Adam Fasaha dai zai sake angwancewar ne da wata matashiyar jaruma a cikin masana’antar, mai suna Minal Ahmad, wadda akafi sani da Nana. Adam Fasaha dai … Read more

Bidiyo. Sabira ta bayyana yanda suka yi aure da Dan Ibro har suka haihu tare.

Jarumar Kannywood Hauwa Garba, wadda ake kira Yar Auta, wadda take amsa sunan Sabira a cikin shirin nan mai dogon zango na tashar Arewa24 wato Gidan Badamasi, ta bayyana wani sirri a tsakanin ta da marigayi Rabilu Musa wanda akafi sani da Dan Ibro. Jaruma Sabira ta bayyana cewa har sun samu haihuwa tare da … Read more