Abinda yasa tallace-tallacen yaya mata yake kara yawaita a Arewacin Najeriya.

Da yawan ƴanmatan karkara yanzu wasun su sun ta’allaka ne wurin maida hankali akan tallah, haka ma wasu daga mutanen gari suna tallar. Kuma mafi yawanci ƴan mata ne. Da farko dai ya kamata a duba menene amfanin wannan tallan da suke yi? sannan kuma daga baya a duba rashin amfanin sa. A iya dogon … Read more