Rahma Sadau tayi zafafan maganganu akan ta’addancin da akai a jirgin kasar hanyar Kaduna.

Jaruma Rahma Sadau ta fusata, kuma ta fadi abinda ke cikin zuciyar ta akan ibtila’in da ya faru a hanyar Kaduna zuwa Abuja, na jirgin kasar da Yan Bindiga suka tare, suka kashe na kashewa suka kuma tafi da wasu. Hakika wannan al’amari ya tada hankulan mutane, musamman yan Arewacin Najeriya. Domin kuwa jama’a da … Read more

Shek Ahmad Gumi yayi alwashin bazai kara shiga tsakanin Gwamnatin Najeriya da yan ta’adda ba.

Fitaccen malamin addini mazaunin jihar Kaduna wato Shek Ahmad Gumi, ya fitar da wata zazzafar sanarwa zuwa ga Gwamnatin Najeriya. Duk masu bibiyar al’amuran yau da kullum da suka shafi Najeriya, musamman bangaren Arewa, zasu ga yanda a baya Shek Ahmad Gumi yai ta fafutukar neman sulhu, tsakanin Gwamnatin kasar da yan bindiga. To a … Read more

Yanda ake cinikin kudin fansa da masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara.

babbaka. Tsoro da firgici yana kara hauhawa a zukatan yan Najeriya, a inda har yanzu masu garkuwa da mutane suke ci gaba da cin karen su babu babbaka. Hakika wannan mummunan al’amari kawai sai dai ace Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Babban abinda har yanzu aka rasa amsar sa shine. Shin wai ina hukumomin tsaro? … Read more