Abin tausayi yanda mata da kananan yara suka fito zanga-zanga a jihar Kano.
Gaskiya dai wannan wata magana ce mai mahimmanci da ya kamata Gwamnatin Baba Ganduje tayi wani abu akai. Mata da kananan yara sun kashe titin State Road wanda shine titin gidan gidan gwamnati, inda sukai cincirindo suka rufe hanya, kuma suka ce babu inda zasuje har sai an dauki mataki akan halin da suke ciki. … Read more